HomeTagsKaduna

Tag: kaduna

Harin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna,An Bankaɗo Waɗanda Suka Yi Maƙarƙashiya

Rundunar ƴan sanda ta sanar da cafke Ibrahim Abdullahi Mande ɗan bindigan da ya jagoranci kai harin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Abuja  In...

Gwamnatin Jihar Kaduna Za Ta Fara Bincikar Tsohon Gwamna El-Rufa’i

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kwamitin binciken duk wasu kwangiloli da aka bayar da basusuka da aka ciyo ƙarƙashin gwamnatin tsohon...

Ƴan Sanda Sun Tarwatsa Zanga-zangar Ƴan Shi’a A Kaduna

An shiga ruɗani a Kaduna bayan da ƴan sanda suka yi kokarin tarwatsa mambobin kungiyar 'yan uwa Musulmi ta...

El-Rufai Ya Jefa Jihar Kaduna Cikin Halin Tasku – Shehu Sani

Tsohon ɗan majalisar dattawan jihar Kaduna, Sanata Shehu Sani yace dubu ne ta cika wa tsohon gwamnan jihar Malam...

Ka Ƙi Na Ka :Yadda Wani Mahaifi Ya Kai Ƙarar Ɗansa Kan Laifin Satar Babur

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta cafke wani ɓarawon babur bayan da mahaifin sa ya kaiwa ƴan sanda rahoto. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Mansir...

Ɗimbin Bashin Da Aka Bar Mana Gado Ya Sa Ba Za Mu Iya Biyan Albashi Ba-Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba za ta iya biyan ma'aikata albashin ba sakamakon ɗimbin basussukan da tsohon gwamna El-Rufa'i...

NDLEA Ta Kama Mutane 279 Tare Da Ƙwato Haramtattun Ƙwayoyi A Kaduna

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun yi nasarar kama mutane...

WIKKIDATA: Yadda Ƙananan Hukumomi Su Ka Karɓi Sama Da ₦Biliyan 270

Bincike ya nuna cewa jihar Kano ta samu Naira biliyan 29.8 sai jihar Katsina wadda ta samu Naira biliyan 22.1.Mafi ƙarancin kudin da ake samu na jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, inda jihar Gombe ce ta samu adadin Naira biliyan 8 a watanni biyun farko na shekarar 2024.

Most Read

Latest stories