HomeTagsKisa

Tag: Kisa

Kisan Gilla: ‘Yan ta’adda sun fille kan matasa 10 a jihar Neja

Wani mazaunin yankin da ya samu damar tserewa yayin harin ya shaidawa Rfi din cewa ‘yan ta’addar sun tilastawa wasu mutanen yankin rike kawunan matasan tare da daukar su hoto.

Kisan Da Ya Faru A Jihar Filato Abun Baƙin Ciki Ne-Cewar Sanatocin Arewa 

Sanatocin yankin Arewa su 19 a ƙarƙashin ƙungiyar Manyan Arewa Arewa sun fito sun bayyana damuwarsu kan kisan da ake yi a jihar Filato, inda suka...

Sojan Da Ya Kashe Malam Aisami Zai Fuskanci Kisa Ta Hanyar Rataya

Wata babbar kotun jihar Yobe da ke zamanta a Potiskum ta yanke wa wani soja da aka kora, Lance...

Most Read

Latest stories