HomeTagsKotu

Tag: Kotu

Yarjejeniyar Samoan: Gwamnatin Tarayya Zata Maka Daily Trust A Kotu

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta yi ƙarar Jarida Daily Trust ga Kungiyar Masu Mallakar Jaridu ta Najeriya (NPAN) kan wallafar ƙarya da...

Yanzu – Yanzu : Kotu Ta Ɗage Hukuncin Rikicin Masarautar Kano Zuwa Karfe Biyu Na Rana

Babbar kotun tarayya da ke Kano ta sanar da ɗage sauraron hukunci kan dokar da aka Halasto ta soke masarautu huɗu da aka ƙirkira har zuwa...

Kotu Ta Fara Gudanar Da Zama Kan Rikicin Masarautar Kano

Kamar yadda rahotanni suka bayyana Akwai tsauraran matakan tsaro a yau Alhamis a harabar babbar kotun tarayya da ke zamanta...

Babban Dan sanda, Abba Kyari ya fito daga gidan yari

An saki dakataccen mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Abba Kyari, daga gidan yari na Kuje dake birnin tarayya bayan ya...

Kotu ta lissafa sharudan bada belin Abba Kyari biyo bayan rasuwar mahaifiyarsa

Alkalin kotun, Jastis Emeka Nwite, ya bukaci Abba Kyari ya ajiye miliyan hamsin da Kuma mai zai tsaya masa wanda shi ma zai ajiye miliyan hamsin.

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Iyalan Abacha sun kalubalanci kwace musu wata kadara a Abuja

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya rawaito cewa matar Marigayi Abacha, Maryam Abacha, da babban ɗanta, Muhammad Sani Abacha, sune suka shigar da karar.

Kano: Kotu ta daure ‘yan kasuwar canji 17 na tsawon wata shida

'Yan kasuwar canjin da aka gurfanar da suka hada da Ayuba Ibrahim, Idris Saidu, Idris Usman, Shu'aibu Muhammad, Hamisu Iliyasu, da sauran mutane 12 sun amsa laifinsu a gaban kotu.

Most Read

Latest stories