HomeTagsLafiya

Tag: Lafiya

Ko Kun San Yawan Shan Shayi Na Hana Tsufa

Masana sun binciko cewar shan shayi na da matuƙar tasiri a jikin Ɗan Adam,Sinadarine da ke inganta lafiyar ɗan Adam .Masana...

Lafiya Uwar Jiki: Amfanin Kanumfari Ga Lafiyar Dan Adam

Kanunfari fitaccen sinadari ne da galibin mutane ke amfani da shi wajen girki da sha da kuma wasu abubuwan...

Muhimman Amfanin Ƙwai A Jikin Ɗan Adam

Kwai wani mulmulallen abu ne da ke fita a jikin kaza wanda yake da matuƙar amfani a jikin Ɗan adam duba da yadda yake ƙunshe da abubuwa...

Mun Yi Nadamar Kashe Fararen Hula A Jihar Nasarawa – Rundunar Sojojin Sama

Shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Hassan Abubakar, ya nemi afuwar gwamnatin jihar Nasarawa da iyalan waɗanda harin sama...

Jami’an DSS Sun Kama Bello Bodejo Kan Kafa Rundunar Sa-kai Ta Fulani Zalla

Jami'an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan kafa...

Shugaban Ƙaramar Hukumar Akwanga a Jihar Nasarawa ya Shaƙi Iskar Ƴanci

Rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da sakin shigaban karamar hukumar Akwanga, Safiyanu Isah Andaha wanda aka sace...

Ƴan bindiga sun yi awon gaba da shugaban ƙaramar hukumar Akwanga da ke jihar Nasarawa

Rahotanni daga jihar Nasarawa da ke tsakiyar Najeriya sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da shugaban...

Illolin Yawan Shan Sikari A Jikin Dan Adam 

Da farko dai menene ita wannan sikari (sugar) ?Kamar yadda masana bincike suka bayyana Sukari dai wani sinadari ne da...

Most Read

Latest stories