HomeTagsMa'aikata

Tag: Ma'aikata

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Yi Korar Ma’aikata

Hukumar ma’aikata ta jihar Bauchi ta bayyana korar ma’aikata su huɗu sakamakon saba ka’idojin aiki a wasu ma'aikatu na jihar (MDAs). Hukumar ta bayyana...

Jami’in EFCC Ya Kashe Kansa A Cikin Gidansa A Abuja

Wani jami'in hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ya kashe kansa a gidansa da ke...

Ku Daina Nuna Mugun Hali A Kan Karin Albashin Ma’aikata – NLC Ta Mayarwa Gwamnonin Martani

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi Allah-wadai da kalaman da gwamnonin suka yi na cewa ya kamata jihohi...

Gwamnatin Tarayya Ta Jingine Maganar Karin Albashi

Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta jingine magana a kan takardar karin albashi har sai shugaban kasa, Bola Tinubu,...

Jihar Zamfara ta fara biyan mafi ƙarancin albashi na N30,000

Hakan ya biyo bayan ganawar da gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya yi da shugabannin kungiyoyin ƙwadago inda ya yi...

Mafi Karancin Albashi: NLC Ta Yi Watsi Da N62,000, Za a koma yajin aiki

Gamayyar kungiyoyin kwadago sun yi watsi da tayin gwamnatin tarayya na biyan N62,000 ko N100,000 a matsayin mafi karancin...

Ba Za Mu Iya Biyan Mafi Ƙanƙantar Albashin N60,000 Ba – Gwamnoni

Gwamnonin faɗin Najeriya sun fito sun nuna kin amincewar su da biyan mafi ƙarancin albashi na N60,000 wanda gwamnatin tarayya ta gabatar wa Ƙungiyar ƙwadago. Daraktan yaɗa labarai da hulɗa...

Da Ɗumi-Ɗumi : Gwamnatin Tarayya Ta Gabatar Da N62,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

A yau Juma'a 7 ga watan Yuni 2024 Gwamnatin tarayya ta sabunta kuɗin da ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin...

Most Read

Latest stories