HomeTagsMalam

Tag: Malam

Sheik Musa Lukwa Limamin Da Ya Gudanar Da Sallar Idi A Yau

A yau Talata ne  wani malamin addini Sheikh Musa Lukwa, mazaunin garin Sokoto ya jagoranci mabiyan sa wajen gudanar da sallar idi. Duk da cewar a jiya...

Ɗan Siyasar Da Na Bashi Goyon Baya Da Addu’o’i Shi Ya Min Cune Da DSS – Cewar Malam idris...

A wata hira da DW Hausa ta yi da sanannen malamin addinini musulunci Sheikh Idris Dutsen Tanshi ,ya bayyana...

Malam Daurawa Ya Buƙaci Gwamnan Kano Ya Yafewa Duk Wani Abokin Hamayya

A sakon taya murna da Sananne kuma shahararren Malamin addinin musulunci Sheik Aminu Daurawa ya yiwa Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano...

Martanin Malam Dutsen Tanshi Ga Jafar Jafar

In ba a Manta ba kwanakin baya an yi ta samun sabani game da wasu kalamai da Malam Tanshi yayi...

Sojan Da Ya Kashe Malam Aisami Zai Fuskanci Kisa Ta Hanyar Rataya

Wata babbar kotun jihar Yobe da ke zamanta a Potiskum ta yanke wa wani soja da aka kora, Lance...

Most Read

Latest stories