HomeTagsMasarauta

Tag: Masarauta

Wayar Da Kai: Muhimman Abu 6 Dangane Da Hukuncin Kotu Kan Rikicin Masarautar Kano

Tun bayan da wata kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Kano ta zartar da hukunci a kan dambarwar masarautar...

Dalilin Da Ya Sa Ban Je Kotu Ba Bayan Ganduje Ya Tube Ni – Sarki Sanusi II

Sarkin Kano, Muhammadu Sansui II, ya yi magana a kan tube shi daga kujerar sarki da tsohon gwamnan jihar...

Bikin Sallah: Sarki Sanusi II Ya Yi Hawan Daba A Kano

Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya gudanar da hawan daba bayan ya sauko daga Sallar idi...

Na Fahimci Dalilin Aminu Ado Bayero Na Yin Fushi – Sarki Sanusi II

Alhaji Muhammadu Sanusi II, sarkin Kano na goma sha shida, ya yi magana a kan dambarwar sarauta da ke...

Ka Yi Koyi Da Kakan ka: Tijjaniyya Ta Shawarci Sarki Sanusi II Ya Ajiye Sarautar Kano

Shugaban darikar Tijjaniyya na duk duniya, Sheikh Muhammad Mahi Ibrahim Nyass, ya shawarci sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya...

Babbar Sallah: Aminu Ado Ya Aikawa Hakimai Takardar Gayyatar Hawan Sallah

Aminu Ado Bayero, Sarkin Kano na 15 da gwamnatin jihar Kano ta tube baya bayan nan, ya aika goron...

Kotu Ta Fara Gudanar Da Zama Kan Rikicin Masarautar Kano

Kamar yadda rahotanni suka bayyana Akwai tsauraran matakan tsaro a yau Alhamis a harabar babbar kotun tarayya da ke zamanta...

Most Read

Latest stories