HomeTagsMata

Tag: Mata

HISBAH ta kama matasa 20 maza da mata saboda yin wanka tare a Kano

Dakarun Hisbah, a karkashin ofireshon Kau da badala, sun samu nasarar kama matasan ne bayan mazauna yankin wurin shakatarwar sun shigar da korafi.

Kotu Ta Sakaya Matar Da Ta Saci Sa Hannun Marigayi Abba Kyari

Wata babbar kotu da ke Gwagwalada Abuja ta kama Misis Ramat Mercy Mba da laifin satar yin sa hannun tsohon shugaban ma’aikatan fadar...

Ganduje,Matarsa Sun yi Biris Da Gayyatar Zaman Kotu A Yau

A zaman kotu da ya gudana rahotanni sun nuna cewar Shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Ganduje , matarsa da kuma Ɗansa ba su halarci gayyatar...

Ku Sa Ni A Addu’o’in Goman Ƙarshe, Allah Ya Bani Mata Mutu Ka Raba:Adam Zango

A wani Sako da ya wallafa a shafin sa na Instagram Jarumi Adam A. Zango ya Nemi alfarma In da ya buƙaci ɗaukacin al'umma su sashi a Addu'o'in su a goman ƙarshen watan Ramadan

Wata Mata Ta Suma Sau Biyu A Ƙoƙarin ta Na Ɗanɗana Yadda Musulmai Ke Ji A Azumi

Wata Mata mai suna Eniola Fagbemi Ta yi matuƙar jinjina wa musulmai yadda  suke jure azumi,sakamakon yinƙurin gwada wa da tayi...

Sojoji Sun Ceto Wasu Mata 5 Da Jarirai Da Aka Sace A Zamfara

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadarin Daji, OPHD, sun yi nasarar ceto wasu mata biyar da jarirai biyu bayan shafe watanni biyu a...

CIWON ‘YA MACE: Yau Ta Ke Ranar Mata Ta Duniya

Majalisar Dinkin Duniya ta ware duk ranar 8 ga watan Maris ɗin kowacce shekara a matsayin ranar mata ta...

Muhimman Sirrika Da Ke Ƙarawa Aure Ƙarko

Aure wani Babban lamari ne da ke faruwa tsakanin mace da Namiji ,a inda waliyyai za su ayyana sannan...

Most Read

Latest stories