HomeTagsMutane

Tag: Mutane

Mamakon Ruwan Sama Da Iska Sun Rushe Gine-Gine Da Hallaka Mutum 8 A Kano, 1 A Yobe

Ana kyautata zaton a ƙalla mutane takwas sun rasa rayukansu bayan rugujewar wani ginin bene a unguwar Kuntau da...

 Ruɗewa Ya Sa Mutane Sun Kasa Gane Faduwar Da Na Yi ”Swagger Ce” – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya yi ƙarin haske game da tsautsayin da ya faru da shi  a dandalin Eagle Square, Abuja,a safiyar ranar Laraba,Da...

Ƴan Sanda Sun Kama Ɗan Majalisa Da Laifin Satar Mutane A Zamfara

Kwamishinan ƴan sandan jihar Zamfara, Muhammad Dalijan, ya sanar da kama wani Ɗan majalisar dokoki kuma tsohon shugaban karamar hukuma a jihar bisa zargin...

Guguwa Ta Yi Ajalin Mutane Huɗu A Kasuwar Baje Koli A Bauchi

Iskar guguwa ta kashe mutane huɗu mutum ɗaya ta jikkata a dandalin Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) da ke cikin garin Bauchi. WikkiTimes ta ruwaito...

Boko Haram Sun Kashe 8, Sun Yi Garkuwa da Mutane Da Dama A Niger

Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan ta’addan Boko Haram ne sun kashe akalla mutane takwas tare da yin garkuwa...

Guguwa Ta Yi Ajalin Yarinya,Mutum 15 Sun Raunata A Gombe

Nannauyan guguwa ta yi Ajalin wata yarinya tare da jikkata mutane 15 da kuma lalata dukiyoyi na miliyoyin Naira a Yankin Wuro Hampate,...

Ƴan Sanda Sun Kama Mutum 4 Bisa Yinkurin Ƙona Sansanin Ƴan Gudun Hijira

Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu mutane huɗu da ake zargi da yunƙurin cinna wuta a sansanin...

NDLEA Ta Kama Mutane 279 Tare Da Ƙwato Haramtattun Ƙwayoyi A Kaduna

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun yi nasarar kama mutane...

Most Read

Latest stories