HomeTagsNLC

Tag: NLC

Ku Daina Nuna Mugun Hali A Kan Karin Albashin Ma’aikata – NLC Ta Mayarwa Gwamnonin Martani

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi Allah-wadai da kalaman da gwamnonin suka yi na cewa ya kamata jihohi...

Gwamnatin Tarayya Ta Jingine Maganar Karin Albashi

Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta jingine magana a kan takardar karin albashi har sai shugaban kasa, Bola Tinubu,...

Ranar Dimokradiyya: Muhimman Sakonni 8 Daga Jawabin Tinubu

Da safiyar ranar Laraba ne shugaban kasa, Bola Tinubu, ya gabatar da jawabi ga 'yan Najeriya a bikin ranar...

Jerin Shugabannin Ƙasa Da Suka Yi Ƙarin Mafi Ƙanƙantar Albashi Daga 1954-2024 

Tattaunawa da ke cigaba da gudana tsakanin gwamnatin tarayya da ƙungiyar ƙwadago game da mafi karancin albashi wanda har yanzu dai ana...

N60, 000 ta yi yawa a matsayin mafi karancin albashi – Gwamnoni

Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun yi fatali da batun biyan mafi karancin albashi na N60, 000 da gwamnatin...

Yajin aiki: Gwamnati ta gayyaci NLC tattaunawa a gaggauce

Gwamnatin tarayya ta gayyaci shugabannin kungiyar kwadago (NLC) da takwararta ta TUC domin ganawa a gaggauce dangane da yajin...

Ba Ma Cikin Sabgar Yajin Aikin Kungiyar Ƙwadigo-Likitoci A Kano

Ƙungiyar likitocin Najeriya (NMA) reshen jihar Kano, ta ce likitocin ta da ke aiki a faɗin jihar za su ci gaba...

Babu Abunda Tafiya Yajin Aiki Zai Ƙara Sai Matsi-Gwamnan Bauchi Ga NLC

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi kira ga ƙungiyoyin ƙwadago (NLC) da su dubi Allah su sake dubi ga yajin aikin da suke shirin...

Most Read

Latest stories