HomeTagsPDP

Tag: PDP

Abinda Atiku Da Buhari Suka Tattauna Yayin Ganawarsu A Daura

Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a mahaifarsa, da...

Har yanzu ban gaji da siyasa ba – Atiku ya yi Magana akan yiwuwar takararsa a 2027

Atiku ya bayyana cewa har yanzu bai gaji da siyasa ba amma kuma hakan ba yana nufin cewa zai zama dan hana ruwa gudu ga matasa masu sha’awar siyasa ko son yin takara ba.

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

Shekaru 14 Da Rasuwar Abubakar Rimi: Tunawa Da Limamin Chanji

A dare ranar Lahadi 4 April 2010 ne Allah yayi wa Alhaji (Dr.) Muhammad Abubakar Rimi tsohon gwamnan tsohuwar...

Ranar Mata: Lokaci Ya Yi Da Mace Za Ta Jagoranci Najeriya – PDP

Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa maza sun gaza, a don haka lokaci ya yi da ya kamata a bai...

Gwamnonin PDP Sun Buƙaci Gwamnatin Tinubu Da Ta Magance Tsadar Abinci

Gwamnonin jam’iyyar PDP sun bukaci a samar da ’yan sandan jihohi a kasar saboda a cewarsu ta haka ne...

Har Yanzu Atiku Yana Cikin Magagin Faɗuwa Zaɓe – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya mayar wa babban mai hamayya da shi na Jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar...

An Kama Shugaban Jam’iyyar PDP Da Ake Zargi Da Safarar Makamai Zuwa Zamfara

Jami'an tsaron hadin guiwa sun ce sun yi nasarar kama wasu mutane uku da ake zargi da safarar makamai...

Most Read

Latest stories