HomeTagsSarauta

Tag: Sarauta

Yana Da Kyau Mu San Darajar Kujerar Sarkin Musulmi – Shettima Ga Gwamnan Sokoto

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya shaidawa gwamnatin jihar Sokoto cewa mai martaba Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III sarki ne...

Dalilin Da Ya Sa Ban Je Kotu Ba Bayan Ganduje Ya Tube Ni – Sarki Sanusi II

Sarkin Kano, Muhammadu Sansui II, ya yi magana a kan tube shi daga kujerar sarki da tsohon gwamnan jihar...

Kotu Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Aminu Ado Tarar N10m

Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Kano ta zartar da hukunci a kan taka hakki tare...

Sarki Sanusi II Ya Yi Naɗin Sarauta Na Farko Bayan Mayar Da Shi Gadon Mulki

A Yayin da ake ci gaba da dambarwar rikici a Masarautar Kano, Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi naɗin sarauta na farko a yau alhamis.Naɗin...

‘Yan majalisar dokokin jihar Kano 12 sun kaiwa Aminu Ado Bayero ziyara

A yayin da har yanzu dambarwar sarauta ke cigaba da jan hankali a Kano, mambobin majalisar dokokin jihar na...

Abinda Sarki Sanusi II ya fadawa shugabannin hukumomin tsaro yayin ganawarsu

Shugabannin hukumomin tsaro sun shaidawa sarki Sanusi cewa an bukaci su tabbatar da an yi biyayya ga umarnin kotu na hana rushe masarautu biyar na jihar Kano.

Muna Nan Muna Shirye-Shiryen Dawo Da Aminu Bayero Kan Kujerar Sarauta-Muazu Magaji

Muazu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka lokacin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya ce an fara shirye -shiryen dawo da tsohon Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero kan karaga. A...

Sai Na Yi Ƙarar Alƙalin Da Ya Yi Yunƙurin Daƙile Dawowar Sunusi- Gwamnan Kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sha alwashin kai ƙarar alƙalin da ya yi yunƙurin hana dawowar Sunusi,inda...

Most Read

Latest stories