HomeTagsSarki

Tag: Sarki

Sarkin Musulmi Bashi Da Ikon Nada Kowa – Gwamnatin Sokoto

Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa Sultan, Mai Alfarma Sarkin Musulmi, bashi da ikon nada kowa a kowanne mukami.Barista...

Sarkin Damaturu Ya Umurci Ƴan Kasuwa Da Su Rage Farashin Kayan Masarufi

Sarkin Damaturu, Dr Shehu Hashimi II Ibn Umar El-Kanemi, ya yi kira ga ƴan kasuwa da su dubi Allah su tausaya wa talakawa su...

Kano : Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Musanta Alaƙa Da Aminu Ado Bayero

 Sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Salman Garba, ya ƙaryata ikirarin da ke yawo cewar yana da alaƙar ya uwa taka da...

Yana Da Kyau Mu San Darajar Kujerar Sarkin Musulmi – Shettima Ga Gwamnan Sokoto

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya shaidawa gwamnatin jihar Sokoto cewa mai martaba Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III sarki ne...

Gwamnatin Sokoto na shirin tsige Sarkin Musulmi – MURIC

Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta koka kan shirin da Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sakkwato ya ke yi na tsige...

Babbar Sallah: Aminu Ado Ya Aikawa Hakimai Takardar Gayyatar Hawan Sallah

Aminu Ado Bayero, Sarkin Kano na 15 da gwamnatin jihar Kano ta tube baya bayan nan, ya aika goron...

Cikar Sarkin Gombe Abubakar Shehu III Shekara Goma Akan Karagar Mulki

A rana irin ta yau Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III ya zamo Sarkin Gombe bayan rasuwar tsohon sarki kuma...

Sarki Sanusi II Ya Yi Naɗin Sarauta Na Farko Bayan Mayar Da Shi Gadon Mulki

A Yayin da ake ci gaba da dambarwar rikici a Masarautar Kano, Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi naɗin sarauta na farko a yau alhamis.Naɗin...

Most Read

Latest stories