HomeTagsSiyasa

Tag: Siyasa

Ƴan Siyasar Arewa Sun Watsawa Mutane Ƙasa A Ido – Shehu Sani

Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsaƙiya, Shehu Sani, ya danganta matsalar tsaro da tattalin arzikin da ke addabar yankin Arewa ga...

Dalla-Dalla: Yadda Kula Da Jiragen Fadar Shugaban Kasa Ya Lashe N14.77bn Cikin Wata 11

Gwamnatin tarayya ta kashe kudin da yawansu ya kai Naira biliyan N14.77 domin gyara da kula da jiragen sama...

Majalisa ta janye dakatar da shugabannin kananan hukumomi 4 a Jigawa

Majalisar dokokin jihar Jigawa ta janye dakatarwar da aka yi wa wasu shugabannin kananan hukumomi guda hudu tun a...

Tinubu ya yi tuntuben sahu, ya fadi a wurin taron ranar Dimokradiyya

Wani faifan bidiyo da ya fara bazama a dandalin sada zumunta ya nuna yadda shugaban kasa, Bola Tinubu, ya...

Ranar Dimokradiyya: Muhimman Sakonni 8 Daga Jawabin Tinubu

Da safiyar ranar Laraba ne shugaban kasa, Bola Tinubu, ya gabatar da jawabi ga 'yan Najeriya a bikin ranar...

Ba Don Ni Ba Da Yanzu Babu Labarin Tinubu A Siyasa – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar,ya fito yana iƙirarin cewar duk masu yi masa...

Most Read

Latest stories