HomeTagsTsaro

Tag: Tsaro

Taɓarɓarewar Tsaro Ka Iya Maida Najeriya Kamar Ƙasar Somaliya

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya  ja hankali kan cewa kasa Najeriya na iya zama kamar kasar Somaliya idan har ba a ɗauki ƙwararan matakan daƙile yawaitar kashe-kashe da...

An kama waɗanda ake zargi da satar shanu a Kaduna

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’anta sun kama wasu mutane biyar da ake zargin barayin shanu...

Kasafin Kuɗi Na Naira Tiriliyan 1.57 Ba Zai Isa Yaƙar Matsalar Tsaro Ba-Cewar Minista

Ministan Tsaro, Abubakar Badaru, ya roƙi Majalisar Tarayya da ta ƙara kasafin kuɗi da aka kasaftawa ma’aikatarsa na shekarar 2024, inda ya ce sam Naira Tiriliyan...

Ministan Tsaro, Ministan Harkokin Cikin Gida Sun Sha Alwashi

Ministan tsaro, Alhaji Muhammad Badaru, tare da takwaransa ministan cikin gida, Olubumi Tunji-Ojo, sun sha alwashin kawo karshen matsalar rashin tsaro a...

Most Read

Latest stories