HomeTagsYajin aiki

Tag: Yajin aiki

Ku Daina Nuna Mugun Hali A Kan Karin Albashin Ma’aikata – NLC Ta Mayarwa Gwamnonin Martani

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi Allah-wadai da kalaman da gwamnonin suka yi na cewa ya kamata jihohi...

Yajin aikin KEDCO: Za a iya yin Sallah cikin duhu a Kano, Jigawa, Katsina

Jigawa, Kano, da Katsina sun shiga cikin matsalar rashin wutar lantarki a ranar Alhamis bayan ma'aikatan kamfanin raba hasken...

Mafi Karancin Albashi: NLC Ta Yi Watsi Da N62,000, Za a koma yajin aiki

Gamayyar kungiyoyin kwadago sun yi watsi da tayin gwamnatin tarayya na biyan N62,000 ko N100,000 a matsayin mafi karancin...

N60, 000 ta yi yawa a matsayin mafi karancin albashi – Gwamnoni

Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun yi fatali da batun biyan mafi karancin albashi na N60, 000 da gwamnatin...

Yanzu -Yanzu: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Dakatar Da Yajin Aiki

Hadaddiyar kungiyar Kwadago (NLC) da takwararta ta TUC sun sanar da dakatar da yajin aiki na tsawon sati daya...

Mafi Ƙarancin Albashi:Gwamnati Da Ƙungiyar Ƙwadago Sun Cimma Matsaya

Akwai yiwuwar kungiyoyin kwadago na NLC da TUC za su janye Yajin aikin da suka tsunduma a jiya Litinin sakamakon cimma matsaya...

Yajin aiki: Gwamnati ta gayyaci NLC tattaunawa a gaggauce

Gwamnatin tarayya ta gayyaci shugabannin kungiyar kwadago (NLC) da takwararta ta TUC domin ganawa a gaggauce dangane da yajin...

Ba Ma Cikin Sabgar Yajin Aikin Kungiyar Ƙwadigo-Likitoci A Kano

Ƙungiyar likitocin Najeriya (NMA) reshen jihar Kano, ta ce likitocin ta da ke aiki a faɗin jihar za su ci gaba...

Most Read

Latest stories