HomeTagsYan bindiga

Tag: Yan bindiga

Al’ummar Garin Bini Sun Tsere Zuwa Fadar Gwamnatin Zamfara Don Neman Mafaka

Daruruwan mutanen ƙauyen Bini da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara sun yi wa gidan gwamnatin jihar Zamfara dirar mikiya...

Ɗaya Daga Cikin Ƴan Matan Chibok Da Aka Sace Shekaru 10 Ta Shaƙi Ƴanci

Dakarun sojojin Najeriya da ke yankin arewa maso gabas sun yi nasarar ceto Lydia Simon ɗaya daga cikin daliban makarantar Chibok da aka sace shekaru goma...

Tilas Mu Ɗauki Masu Garkuwa Da Mutane A Matsayin Ƴan Ta’adda – Bola Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Yinubu ya ce daga yanzu duk wasu masu aikata “ƙazamin” laifi irin na satar mutane...

Da Ɗumi-Ɗumi-Ƴan Bindiga Sun Dira Wata Makaranta,Sun Yi Awon Gaba Da Ɗalibai A Kaduna

Ƴan bindiga sun sace ɗalibai firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantarsu da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar...

Ƴan Sanda Sun Musunta Iƙirarin Jami’an NSCDC Kan Shigar Ƴan Bindiga Jihar Gombe

Rundunar ‘Yan sandan Najeriya reshen jihar Gombe ta yi watsi da ikrarin rundunar tsaron NSCDC dake aiki a jihar,...

Gwamnatin Tarayya Ta Gargaɗi Ƴan Najeriya Da Su Daina Tarawa Ƴan Bindiga Kuɗi

A jiya Laraba ne gwamnatin tarayya ta gargadi ƴan Najeriya game da yadda jama'a ke rige-rigen tara kuɗi domin biyan kudin fansa ga wadanda...

Most Read

Latest stories