HomeTagsZabe

Tag: zabe

Yadda Alewa Za ta Fadi A Hannun Yaro Haka Kai Ma Za Ka Fadi – Sakon El-Rufai Ga Uba...

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ko kadan bai damu da binciken gwamnatinsa da majalisar dokoki...

Kotu Ta Haramtawa EFCC Kama Kwankwaso Da Wasu Mutane 6

Wata babbar kotu a jihar Kano ta bada umarnin takawa hukumar EFCC birki a kan kama Sanata Rabiu Musa...

Ana Cigaba Da Samun Tashin Tashina A Jam’iyyar APC Kan Gazawar Ganduje

Gutsiri tsoma na cigaba da tashi a jam’iyyar APC kan gazawar shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, wajen...

APC Ta Lashe Dukkan Kujeru A Zaɓen Ƙananan Hukumomin Jihar Yobe

Sakamakon zabe ya nuna cewa 'yan takarar jam'iyyar APC ne kadai suka samu nasara a zaben shugabannin kananan hukumomi...

Jam’iyyar APC ta kori dan majalisar wakilai Aminu Sani Jaji

A cewar Yusuf, kafin korar Honarabul Aminu sai da APC ta kafa kwamitin bincike akansa kuma kwamitin ya tabbatar da gaskiyar zarge-zargen da ake yi masa.

Majalisar Shariar Musulunci Ta Ce Ta Yi Da Na Sanin Marawa Tikitin Musulmi-Musulmi

Majalisar koli ta shari’a a Najeriya (SCSN) ta janye goyon bayan da ta baiwa gwamnatin shugaba Bola Tinubu. Haka Kuma majalisar ta bayyana...

Mako Na Guda Ban Yi Bacci Ba,Ina Yaƙin Ƙwato Kujera ta – Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana yadda ya shafe kwanaki bakwai bai yi barci ba a garin Abuja ,yana fafutukar hana tsofaffin ƙusoshin jihar Bauchi ƙwace nasararsa a...

Na Rungumi Ƙaddara-Cewar Nasir Gawuna

Dokta Nasiru Yusuf Gawuna, ɗan takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Kano, ya ce ya karɓi hukuncin da kotun ƙoli ta yanke kan...

Most Read

Latest stories