HomeIlimi

Ilimi

Barayi Sun Balle Masallaci Sun Kwashe Batiran Sola A Kano

Wasu batagari, da ba a son ko su waye ba ya zuwa wannan lokaci, sun balle wani Masallaci a...

Bayan Wuya : Ɗan Najeriya Ya Zama Gwarzo A Boko,Ya Halarci Firamari 16

Jajircewa Da juriya ya sa Ɗan Najeriya Emmanuel Oluwasayomi Ahmadu ya sami lambar girmamawa biyu a ƙasar Amurka inda a halin yanzu...

Yadda Tsananin Zafi Ke Barazana Ga Lafiya Da zama Lafiya

Tsananin zafi da duniya ke fama da shi ya sa kwararru da masana a harkar lafiya nuna damuwar su...

Abubuwa 7 Game Dokar Ta Ɓacin Ilimi A Kano

An bayyana hakan ne a gidan gwamnatin Kano a Open Arena, inda ya bayyana irin mawuyacin halin da bangaren ilimi ke ciki da kuma bukatar gyara da saka hannun jari cikin gaggawa.

Shugaban makaranta ya tattara kudin dalibai na WAEC da NECO ya gudu kasar waje

Shuagban wata makaranta ta sakandire mai zaman kanta ya tattara kudaden jarrabawar WAEC da NECO da iyaye suka biyawa 'ya'yansu ya shilla zuwa kasar waje.

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Tinubu ya bawa tsohon shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amice da nadin tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa Attahiru Jega, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami’ar Usman Danfodio da ke Sokoto wacce aka fi sani da ‘UDUS’.

Kuma dai: ASUU ta yi barazanar sake tsunduma yajin aiki

Kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya (ASUU) ta yi barazanar sake tsunduma cikin yajin aiki bisa abinda ta kira hali ko in kula da gwamnati ke nunawa a kan harkar ilimi.

Most Read

Latest stories