HomeTagsƳan bindiga

Tag: Ƴan bindiga

Harin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna,An Bankaɗo Waɗanda Suka Yi Maƙarƙashiya

Rundunar ƴan sanda ta sanar da cafke Ibrahim Abdullahi Mande ɗan bindigan da ya jagoranci kai harin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Abuja  In...

Ƴan Bindiga Sun Sako Sauran Ɗaliban Jami’ar Gusau Da Su Ka Sace

A yau ne rahotanni suka bayyana cewar Ƴan bindiga sun sako sauran ɗaliban jami'ar Gusau da ke tsare a hannun...

Har Cikin Masallaci Ƴan Bindiga Suka Sace Wasu A Zamfara

Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi awon gaba da wasu masallata a ɗaya daga cikin masallacin da ke garin Tsafe hedikwatar ƙaramar...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 9, Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Daraktan CBN A Kaduna

Wasu Ƴan Bindiga sun harbe mutum tara a yankin Kwasam da ke ƙaramar hukumar Kauru da kuma unguwar Gwada da ke...

Ƴan Sanda A Abuja Sun Kama Riƙaƙƙun Ƴan Bindiga Tare Da Ƙwato Kuɗin Fansa

Runduanr ’Yan Sanda Naira ta kama su ne da kufin fansa Naira miliyan tara a hannunsu da kuma makamai...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴan Sanda Biyu Sun Sace Mutane Da Dama A Zamfara

A jiya talata ne ƴan bindiga ɗauke da makamai suka kashe ƴan sanda biyu a wani hari da su ka kai ƙauyen Kasuwar Daji...

Ƴan Sanda Sun Farmaki Maɓoyar Ƴan Bindiga A Abuja,Sun Kashe Wasu Da Dama

Rundunar ƴan sanda a jiya Asabar ta ce jami’anta na hukumar Intelligence Response Team, IRT, sun kai farmaki wani sansanin masu garkuwa da mutane da ke...

Sojoji Sun Lalata Maɓoyar Ƴan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su A Taraba

Dakarun Bataliya ta 114 (Rear) na 6 Brigade, rundunar sojojin Najeriya tare da haɗin gwiwar sauran jami’an tsaro a ranar...

Most Read

Latest stories