HomeTagsAbdullahi Umar Ganduje

Tag: Abdullahi Umar Ganduje

Kotu ta aikewa Ganduje da iyalinsa sammaci bisa zargin cin hanci

Wata kotu mai lamba ta 7 dake Miller Road a Kano ta bada umarnin a aikewa shugaban jam'iyyar APC...

Zargin Cin Hanci Da Rashawa Ya Sanya An Dakatar Da Ganduje Daga Jam’iyyar APC

Jam’iyyar APC a mazabar Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, ta dakatar da shugaban jam’iyyar...

Tilas Sai Mun Binciki Ganduje Saboda Irin Yadda Ya Bar Wa Jihar Kano Abin Kunya — Abba

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce dole ne gwamnatinsa ta binciki tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje,...

Siyasar Kano: Jigo A Jam’iyyar APC Ya Yi Wa Abdullahi Abbas Wankin Babban Bargo

Jigo a Jam’iyyar APC reshen jihar Kano, Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye ya zargi shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi...

Tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje Ya Gana Da Shugaban APC Na Kano A Birnin Makka

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa ta musamman da shugaban jam’iyyar APC na jihar...

Siyasar Kano: Abba Gida-Gida Ya Maka Ganduje Da Matarsa Gaban Kuliya Kan Ɓarnatar Da Dukiyar Kanawa

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da wasu kwamitoci biyu na alkalai domin gudanar da bincike barnatar...

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Umar Abdullahi Ganduje Muƙami

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Umar Abdullahi Umar, ɗan tsohon Gwamnan Kano kuma Shugaban jam’iyyar APC na...

Herbert Wigwe Ya Bani Gudummawa Lokacin Da Aka Cireni Daga Sarkin Kano – Muhammadu Sanusi ll

Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya bayyana yadda tsohon shugaban bankin Access, Herbert Wigwe ya ba shi gudunmowa...

Most Read

Latest stories