HomeTagsGarkuwa

Tag: Garkuwa

Fitinannen Mai Garkuwa Da Mutane Ya Fada Komar ‘Yan Sanda A Yobe

Jami'an rundunar 'yan Sanda a Jihar Yobe sun samu nasarar cafke fitinannen mai garkuwa da mutane, Haruna Mohammed, mai...

Ƴan Sanda Sun Kama Ɗan Majalisa Da Laifin Satar Mutane A Zamfara

Kwamishinan ƴan sandan jihar Zamfara, Muhammad Dalijan, ya sanar da kama wani Ɗan majalisar dokoki kuma tsohon shugaban karamar hukuma a jihar bisa zargin...

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Masu Garkuwa Da Mutane A Bauchi

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da laifin yunƙurin yin garkuwa da mutane. Kakakin...

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Riƙaƙƙun Masu Garkuwa Da Mutane ,Sun Ƙwato Miliyan 9

Jami’an rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane bakwai a Abuja, tare da ƙwato...

Sojoji Sun Lalata Maɓoyar Ƴan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su A Taraba

Dakarun Bataliya ta 114 (Rear) na 6 Brigade, rundunar sojojin Najeriya tare da haɗin gwiwar sauran jami’an tsaro a ranar...

Ƴan Sanda Sun Ceto Wani mutum Da Aka Yi Garkuwa Da Shi, Sun Kama Wanda Ake Zargi

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargi da yin garkuwa da mutane tare...

 Ƴan Sanda Sun Daƙile Yunƙurin Yin Garkuwa Da Mutane A Katsina

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce ta daƙile wani yunkurin yin garkuwa da mutane a kan hanyar Dutsinma zuwa Ƙankara, inda ta yi...

Sojoji Sun Ceto Mutane 6 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Dakarun sojojin Najeriya da haɗin gwiwar ƴan banga a ranar juma'ar da ta gabata sun yi nasarar ceto wasu mutane shida da 'yan bindiga...

Most Read

Latest stories