HomeTagsKatsina

Tag: katsina

Rayuka Sun Salwanta,Wasu Sun Jikkata A Ƙazamin Hari Da Ƴan Bindiga Suka Kaiwa Sojoji

A Wani hari da ƴan bindiga suka kai  sansanin sojoji dake ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar yayin da wasu 11 suka...

Badakalar daukan aiki: Kotu ta daure Kwamandan NSCDC na shekara biyar

Lauyan hukumar ICPC, Ibrahim Garba, ya sanar da kotu cewa laifin Kwamandan ya sabawa sashe na 8, da na 10 da na 19 na kundin yaki da cin hanci da rashawa na shekarar 2000.

‘Annabawa ma sun je’: Hadi Sirika ya rarrashi ‘Yarsa a zauren kotu

Babbar kotun Abuja ta amince da bayar da belin Sirika tare da sauran wadanda aka gurfanar tare da shi akan N100m kowanne mutum tare da mutum biyu da zasu tsayawa kowa.

Babu Takamaimen Lokacin Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro -Dikko Radda

Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Radda kuma shugaban Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yamma a wani zantawa da aka yi da shi...

Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta’adda A Zamfara Da Katsina

Rundunar sojojin ƙasa ta Najeriya ta ce dakarunta da ke yaƙi da ta'addanci a Katsina da Zamfara sun kai...

Tilas Mu Ɗauki Masu Garkuwa Da Mutane A Matsayin Ƴan Ta’adda – Bola Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Yinubu ya ce daga yanzu duk wasu masu aikata “ƙazamin” laifi irin na satar mutane...

Matsin Rayuwa: Gwamna Dikko Radda Zai Raba Shinkafa Ga Masu Buƙata Ta Musamman

Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta raba shinkafa ga tsofaffi da masu bukata ta musamman da ma gajiyayyu...

Ƴansanda A Katsina Sun Saka Ladan Miliyan 50 Dan A Nemo Wasu Ƴan Bindiga

Rundunar ‘yansanda a jihar Katsina ta sanya ladan miliyan 50 kan wasu ‘shugabannin ‘yan fashi’ guda biyu.Wata sanarwa da...

Most Read

Latest stories