HomeTagsLafiya

Tag: Lafiya

Hanyoyin Kare Kai Daga Matsalolin Hanta (Liver Problems)

A gujewa mu'amala na kusanci wanda ba aure tsakani (jima'i, sunbata da rungume rungume). Yin jima'i da mai ɗauke da ciwon kumburin hanta na iya sa mutum ya kamu dashi, kun ga yi da wacce ko wanda ke da abokan mu'amala da ba aure tsakani na iya ɗauka a saukake.

Manyan illolin Sanya Matsatstsen Ɗan Kamfai Ga Maza

sanya matsatstsen ɗan kamfai zai ɗaga jakar ƴaƴan maraina tare da ɗanfare ta ko takure ta da jiki. Hakan kuma zai sa yanayin ɗumin ƴaƴan maraina ya ƙaru kuma ya saje da na jiki.

Babban Haɗarin Da Ke Tattare Da Jijjiga Yara?

Yara sun fi fuskantar wannan ƙalubale ne musamman yayin da suke hannun masu raino ko kuma iyayensu maza.Jijjiga yara na da gagarumar illa ga ƙwaƙwalwa, wani lokacin ma na iya sanadiya mutuwar yaro.Kamar yadda aka sani, wuya ne ke ɗauke da kai, kuma tsaiwa ko daidaituwar kai ya dogara ne ga ƙwarin tsokokin wuya.

Most Read

Latest stories