HomeTagsMaiduguri

Tag: Maiduguri

Sojojin Najeriya Sun Bankaɗo Wani Gidan Burodi Mallakin ISWAP A Maiduguri

A wani rahoto da BBC ta wallafa ta ruwaito cewar Dakarun sojin Najeriya sun bankaɗo wani gidan gasa burodi na ƙungiyar ISWAP a garin Maisani, da...

Ɗaya Daga Cikin Ƴan Matan Chibok Da Aka Sace Shekaru 10 Ta Shaƙi Ƴanci

Dakarun sojojin Najeriya da ke yankin arewa maso gabas sun yi nasarar ceto Lydia Simon ɗaya daga cikin daliban makarantar Chibok da aka sace shekaru goma...

Wani Harin Jirgin Sama Ya Yi Nasarar Murƙushe Ƴan Ta’adda A Maiduguri

Rundunar sojin sama ta Operation Hadarin Kai (OPHK) ta kai wani hari a maɓoyar ƴan ta’addan ISWAP, inda suka yi nasarar kashe ƴan ta'adda sama da...

Kaso 95 Na Ƴan Boko Haram Sun Bar Duniya – Gwamnatin Borno

Gwamnatin jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya ta yi ikirarin cewa kashi 95 cikin 100 na masu ra’ayin...

Tsadar Rayuwa: Gwamna Zulum Ya Buƙaci A yi Azumi Da Addu’o’i Na Kwana Ɗaya

Gwamna Babagana Zulum ya bukaci al’ummar jihar Borno da su ɗau niyyar Azumi tare da gudanar da addu’o’i na musamman a ranar litinin...

NDLEA Ta Cafke Wani Mai Yiwa Ƴan Ta’adda Safarar Ƙwayoyi A Maiduguri

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa NDLEA sun cafke wani mutum mai shekaru 42 wanda ke yiwa ƴan...

Idan Ajali Ya Yi Kira: Bam Ya Hallaka Almajirai A Jihar Borno

Wasu ɗaliban makarantar tsangaya da ke garin Gubio su shida ne suka mutu sakamakon fashewar wani abu a kusa...

Yadda Wata Budurwa Mai Satar Wayar Salula Ta Shiga Hannun Ƴansanda a Borno

Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta cafke Fatima Abacha, wacce aka fi sani da Bintu kuma ake tuhumar ta...

Most Read

Latest stories