HomeTagsMajalisa

Tag: Majalisa

‘Yan Majalisa Sun Bukaci FG Ta Gaggauta siyawa Tinubu da Shettima sabbin Jirage

Kwamitin tsaro a majalisar dokokin Najeriya ya bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta siyan sabon jirgin sama domin amfanin shugaban...

Ƴan Majalisa Sun Buƙaci A Maida Wa’adin Mulki Shekaru 6, Mataimakan Shugaban Ƙasa Biyu

Ƴan majalisar wakilai su 30 da aka fi sani da Reform Minded Lawmakers daga Jam’iyyun Siyasa daban-daban (G-30) sun buƙaci a maida wa’adin shekarun Shugaban ƙasa da na gwamnoni...

Shugaba Tinubu Zai Kaddamar da Tsohuwar Waƙar Taken Najeriya

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce Shugaba Tinubu ya kai ziyara Majalisar Dokoki a yau Laraba don ƙaddamar da tsohuwar wakar kasa mai...

Majalisar dattijai ta zartar da kudirin canja taken Najeriya

Kudirin, wanda aka gaggauta amincewa da shi, bayan tsallake karatu na daya da na biyu a ranar Alhamis din makon jiya, yana jiran amincewar shugaban kasa, Bola Tinubu, kafin ya zama doka.

Majalisa Ta Sahalewa Tinubu Ya Ranto $500m Daga Bankin Duniya

A jiya Laraba ne majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu Na karɓo rancen dala miliyan 500 domin samar da mitocin...

Majalisar Shariar Musulunci Ta Ce Ta Yi Da Na Sanin Marawa Tikitin Musulmi-Musulmi

Majalisar koli ta shari’a a Najeriya (SCSN) ta janye goyon bayan da ta baiwa gwamnatin shugaba Bola Tinubu. Haka Kuma majalisar ta bayyana...

Majalisar Shari’ar Musulunci Ta Buƙaci Tinubu Ya Kori Ministoci Marasa Gaskiya

Majalisar ƙoli ta shari’a musulunci a Najeriya (SCSN), ta bukaci shugaba Bola Tinubu da ya chanza gurbin ministocin da ba su da gaskiya wajen...

INEC Ta Shirya Domin Gudanar Da Zaɓukan Da Ba Su Kammalu Ba A Kano

Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta shirya tsaf don gudanar da zabukan da ba a kammala ba na...

Most Read

Latest stories