HomeTagsMarriage

Tag: Marriage

Wani Matashi Ya Angwance Da Ƴan Mata Uku Lokaci Guda A Jihar Benue

Wani matashi mai suna Tersugh Aondona da ke yankin ƙaramar hukumar Kwande jihar Benue ya angonce da mata uku...

Dalilan Da Suka Sa Ake Ganin Auren Bazawara Ya Fi Na Budurwa

Mafi yawan samari ba su son auren bazawara, amma masana sun yi nuni da cewa, akwai fa'idoji da dama a cikin aurenta

Me yasa halittar Mata ke sauyawa bayan aure?

Wannan lamari ba baƙo ba ne ga dukkan al'ummar ƙasar Hausa. In muka duba za mu ga cewa da yawa daga cikin matan Nijeriya musammam yankin Arewa da zarar mace tayi aure ba jimawa sai kaga halittar jikinta ya fara sauyawa ta yi ƙiba ta murmure duk tayani muni sun ɓace.

Most Read

Latest stories