HomeTagsMasallaci

Tag: Masallaci

Barayi Sun Balle Masallaci Sun Kwashe Batiran Sola A Kano

Wasu batagari, da ba a son ko su waye ba ya zuwa wannan lokaci, sun balle wani Masallaci a...

Babbar Sallah: An Sace Ragon Liman Na Layya A Jos

Malam Imam Abdulkadir, babban limamin Masallacin Al'ummar Ali da ke yankin karamar hukumar Bassa a Jihar Filato, ya gamu...

Dalilin da yasa bai kamata Musulmi su goyi bayan yajin aikin NLC ba – MURIC

Wata kungiya mai rajin kare hakkin Musulmai (MURIC) ta sanar da kungiyar kwadago (NLC) cewa yajin aikin da suka...

Kano: Mutumin da ya cinnawa Masallaci wuta ana tsaka da Sallah ya shiga hannu

A ƙalla masallata 20 ne a wani shahararren masallaci a garin Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a...

Har Cikin Masallaci Ƴan Bindiga Suka Sace Wasu A Zamfara

Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi awon gaba da wasu masallata a ɗaya daga cikin masallacin da ke garin Tsafe hedikwatar ƙaramar...

Bayan Mako Biyu Da Aure Ango Ya Gano Amaryarsa ​​Namiji Ne

Wani malamin addinin Islama mai suna Mohammed Mutumba ya kaɗu bayan da ya gano cewa sabuwar matar da ya...

Most Read

Latest stories