HomeTagsMutuwa

Tag: Mutuwa

Masu kwacen waya sun kashe hazikin babban soja a Kaduna

Wasu batagari da ke kwacen waya sun kashe wani hazikin babban jami'in soja, Laftanal IM Abubakar Isa, yayin da...

Shugaban Ƙasar Iran Raisi Ya Rasu A Wani Hatsarin Jirgi

Wani jirgin sama mai saukar ungulu ɗauke da wasu daga cikin manyan kasar Iran ciki har da shugaban kasar Ebrahim Raisi ya...

Sambisa: Sojoji sun hallaka shugaban kungiyar Boko Haram da ya gaji Shekau

Bayan samun dumbin makamai a sansanin da aka kashe Tahir, an kashe wasu daga cikin mayakan kungiyar Boko Haram dake tare da shi a yayin da wasu suka gudu da raunukan harbi.

Kano: Mutane uku sun rasa ransu sakamakon rikicin kauraye a wurin gangi

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa jami'an 'yan sanda sun garzaya zuwa wurin kidan gangin tare da tarwatsa taron jama'a bayan samun Kiran waya daga mazauna yankin.

Mutum na farko da aka yiwa dashen ƙodar alade ya mutu

Kodar aladen ta fito ne daga wani alade kuma an gyara ta ta hanyar kimiyyar sarrafa kwayoyin halitta don cire kwayoyin halittar alade masu cutarwa da kuma kara wasu kwayoyin halittar dan adam don inganta dacewarta ga dan-Adam.

Isa Dogon Yaro, mamba a majalisar wakilai, ya rigamu gidan gaskiya

Isa Dogon Yaro, mamba a majalisar wakilai ta kasa daga mazabar Babura da Garki a jihar Jigawa ya rasu a yau, Juma'a. Dogon Yaro, mai shekaru 46, ya rasu a Abuja bayan fama da gajeriyar jinya.

Shan Jiƙo Ya Yi Ajalin Wasu Mutum Biyu A Jihar Ondo

Wasu Mutane biyu Alex Ojolewa da Samuel Alonge ƴan asalin garin Ipe-Akoko da ke ƙaramar hukumar Akoko ta Kudu maso Gabas na jihar Ondo sun gamu...

Gaskiyar Lamari Game Da Mutuwar Ɗaliba A Jami’ar Ɗangote

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUSTECH) da ke Wudil Kano,a yau juma'a ta fito ta bayyana cewar...

Most Read

Latest stories