HomeTagsNSCDC

Tag: NSCDC

ISWAP: Ɗan Mamman Albarnawy Ya Miƙa Wuya Ga Jami’an Tsaro A Maiduguri

Babban Ɗa ga Mamman Nur Albarnawy wanda ya assasa ƙungiyar Islamic State of West Africa Province (ISWAP), a ranar Lahadin da ta gabata ya mika...

Badakalar daukan aiki: Kotu ta daure Kwamandan NSCDC na shekara biyar

Lauyan hukumar ICPC, Ibrahim Garba, ya sanar da kotu cewa laifin Kwamandan ya sabawa sashe na 8, da na 10 da na 19 na kundin yaki da cin hanci da rashawa na shekarar 2000.

Ƴan Sanda Sun Musunta Iƙirarin Jami’an NSCDC Kan Shigar Ƴan Bindiga Jihar Gombe

Rundunar ‘Yan sandan Najeriya reshen jihar Gombe ta yi watsi da ikrarin rundunar tsaron NSCDC dake aiki a jihar,...

Hukumar NCDC Ta Tabbatar Da Ɓullar Cutar Zazzaɓin Dengue A Sokoto

Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar zazzabin Dengue a jihar Sokoto. Cibiyar ta bayyana hakan ne...

Wani Shahararren Ɗan fashi Ya Rasa Ransa A Yunkurin Sa Na Fasa Gidan Yari A Bauchi

Wani Ɗan fashi mai suna Babba Ɗan Ajasko a daren jiya ya tada hargitsi a garin Misau ta jihar Bauchi, a ƙoƙarin sa na ganin ya...

Wanda ya kashe matashi dan Shekara 18 a Garin Bauchi ya shiga Hannu 

Abdullahi Ibrahim, mazaunin Unguwar Aliko Dan Iyan Misau dake Garin Bauchi kuma wanda ake zargi da kisan wani matashi mai suna, Umar Isma’il,a...

Bauchi Civil Defence Charges Personnel to Remain Apolitical

Ahead of Saturday's governorship and state house of assembly elections, the Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) says...

Most Read

Latest stories