HomeTagsSojoji

Tag: Sojoji

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Ta’addanci: Rundunar sojin Najeriya tana neman Halilu Buzu dan Nijar ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa tana neman Halilu Buzu dan kasar Nijar ruwa a jallo saboda aiyukan ta'addanci...

Sambisa: Sojoji sun hallaka shugaban kungiyar Boko Haram da ya gaji Shekau

Bayan samun dumbin makamai a sansanin da aka kashe Tahir, an kashe wasu daga cikin mayakan kungiyar Boko Haram dake tare da shi a yayin da wasu suka gudu da raunukan harbi.

Rayuka Sun Salwanta,Wasu Sun Jikkata A Ƙazamin Hari Da Ƴan Bindiga Suka Kaiwa Sojoji

A Wani hari da ƴan bindiga suka kai  sansanin sojoji dake ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar yayin da wasu 11 suka...

Borno: Rundunar soji ta kama soja da alburusai da gurneti boye cikin buhun shinkafa

A cewar mai magana da yawun rundunar soji, an kama Yakubu ne a tsakanin 30 ga watan Afrilu da 13 ga watan Mayu yayin da ya karbi hutu daga wurin karbar horo na musamman a sansanin sojoji dake Jaji a jihar Kaduna.

Gawurtaccen dan bindiga, Kachallah Mai Daji, ya shiga hannu

'Yan bindigar daji sun dade suna cin karensu babu babbaka a jihohin arewa maso yamma musanman a jihohin Katsina, Sokoto, da Zamfara.

Sansanin Sojin Amurka da Faransa: Dattijan arewa sun gargadi Tinubu

Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso sun kori sojojin kasashen Amurka da Faransa daga kasashensu tare da maye gurbinsu da rundunar sojoji ta 'Wagner' na kasar Rasha

Sojojin Najeriya Sun Bankaɗo Wani Gidan Burodi Mallakin ISWAP A Maiduguri

A wani rahoto da BBC ta wallafa ta ruwaito cewar Dakarun sojin Najeriya sun bankaɗo wani gidan gasa burodi na ƙungiyar ISWAP a garin Maisani, da...

Most Read

Latest stories