HomeTagsSokoto

Tag: Sokoto

Sarkin Musulmi Bashi Da Ikon Nada Kowa – Gwamnatin Sokoto

Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa Sultan, Mai Alfarma Sarkin Musulmi, bashi da ikon nada kowa a kowanne mukami.Barista...

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mataimakin Shugaban Jami’ar UDUS

Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun kashe mataimakin shugaban jami'ar Usmanu Danfodiyo da ke...

Yana Da Kyau Mu San Darajar Kujerar Sarkin Musulmi – Shettima Ga Gwamnan Sokoto

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya shaidawa gwamnatin jihar Sokoto cewa mai martaba Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III sarki ne...

Gwamnatin Sokoto na shirin tsige Sarkin Musulmi – MURIC

Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta koka kan shirin da Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sakkwato ya ke yi na tsige...

Ranar Sallah: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Tare Da Sace Mutane Da Dama A Sokoto

Wasu 'yan ta'adda da aka fi zaton 'yan bindiga ne sun kai hari wani kauye a Jihar Sokoto inda...

Jerin Sarakunan Da Aka Hamɓarar Da Su Akan Ƙaragar Mulki Daga 1963 Zuwa Yanzu

Tun bayan kawo ƙarshen Kalifanci Sarakuna da ga yankunan Arewacin Najeriya da dama an hamɓarar da su sakamakon  dalilai mabanbanta. Tun zuwan Turawan Mulkin...

Sokoto: Dalilin da ya sa na yanka budurwata a ɗakin Otal- Saurayi

Rundunar Ƴan sanda a Jihar Sokoto tayi nasarar daƙume wani Saurayi mai suna Saifullahi Hassan wanda ake zargi da...

Gawurtaccen dan bindiga, Kachallah Mai Daji, ya shiga hannu

'Yan bindigar daji sun dade suna cin karensu babu babbaka a jihohin arewa maso yamma musanman a jihohin Katsina, Sokoto, da Zamfara.

Most Read

Latest stories