HomeTagsYara

Tag: Yara

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Saki Bidiyon Mutanen Da Suka Sace, Sun Yi Barazanar Kai Sabon Hari

‘Yan bindiga sun saki wani faifan bidiyo da ke nuna mutanen da suka yi garkuwa da su a garin...

Yadda Tsananin Zafi Ke Barazana Ga Lafiya Da zama Lafiya

Tsananin zafi da duniya ke fama da shi ya sa kwararru da masana a harkar lafiya nuna damuwar su...

Annoba: Cutar sankarau ta hallaka dalibai 20 a arewacin Najeriya

Ana yawan samun barkewar annobar cutar sankarau a lokacin yanayin matsanancin zafi. Cutar tafi saurin hallaka kananan yara da kuma mutane dake rayuwa cikin wurare masu cunkuson jama'a.

Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Almajirai Miliyan Biyu A Makaranta

Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya bayyana cewa aƙalla yara almajirai miliyan biyu ne gwamnati ta tagazawa zuwa makarantun boko. Haka...

Ɓarauniyar Yara Ta Shiga Hannun Ƴan Banga

Jami’an hukumar ƴan banga a jihar Kano sun cafke wata mata da ake zargi da satar yara a unguwar Sharaɗa da ke ƙaramar hukumar...

Jihar Gombe Ta Koka Kan Ƙaruwar Yara Masu Cutar Ƙanjamau

Jami’in tsare-tsare na Hukumar Yaki da Cutar ƙanjamau ta Jihar Gombe, Hassan Mohammed, ya ce adadin yaran da ke kamuwa...

Most Read

Latest stories