HomeTagsZamfara

Tag: Zamfara

Jam’iyyar APC ta kori dan majalisar wakilai Aminu Sani Jaji

A cewar Yusuf, kafin korar Honarabul Aminu sai da APC ta kafa kwamitin bincike akansa kuma kwamitin ya tabbatar da gaskiyar zarge-zargen da ake yi masa.

Ta’addanci: Rundunar sojin Najeriya tana neman Halilu Buzu dan Nijar ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa tana neman Halilu Buzu dan kasar Nijar ruwa a jallo saboda aiyukan ta'addanci...

Gawurtaccen dan bindiga, Kachallah Mai Daji, ya shiga hannu

'Yan bindigar daji sun dade suna cin karensu babu babbaka a jihohin arewa maso yamma musanman a jihohin Katsina, Sokoto, da Zamfara.

Ƴan Rakiyar Amarya Sun Kashe Ɗan Bindiga A Zamfara

Ƴan uwan Wata amarya tare da taimakon wasu fasinjoji sun yi nasarar dakile yunƙurin yin garkuwa tare da kashe wani ɗan bindiga. A...

Al’ummar Garin Bini Sun Tsere Zuwa Fadar Gwamnatin Zamfara Don Neman Mafaka

Daruruwan mutanen ƙauyen Bini da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara sun yi wa gidan gwamnatin jihar Zamfara dirar mikiya...

Ƴan Ta’adda Nawa Sojoji Suka Kashe A Zamfara

Rundunar sojin saman Najeriya a ranar Laraba ta ce ta yi nasarar kakkaɓe ƴan tanada a jihar Zamfara inda ta...

Gwamnatocin Zamfara Da Sokoto Sun Musanta Ciyo Bashi

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa ba ta ciyo rancen kuɗi naira biliyan 14.26 ba, sai dai kuɗin wani...

Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta’adda A Zamfara Da Katsina

Rundunar sojojin ƙasa ta Najeriya ta ce dakarunta da ke yaƙi da ta'addanci a Katsina da Zamfara sun kai...

Most Read

Latest stories