HomeTagsFarashi

Tag: Farashi

Bincike: Dalilin Da Yasa Farashin Kayan Masarufi Ke Cigaba Da Hauhawa

"A halin da ake ciki yanzu bama fadawa mutane farashin tumatur da attaruhu saboda yadda farashinsu yake hawa yana...

Sarkin Damaturu Ya Umurci Ƴan Kasuwa Da Su Rage Farashin Kayan Masarufi

Sarkin Damaturu, Dr Shehu Hashimi II Ibn Umar El-Kanemi, ya yi kira ga ƴan kasuwa da su dubi Allah su tausaya wa talakawa su...

A Ƙoƙarin Fara Ƙayyade Farashi Gwamnatin Tarayya Ta Rufe Shagon Sahad Dake Abuja 

Sa’o’i 24 bayan da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayyana shirin magance matsalolin da ke haddasa matsalar abinci, Hukumar kula da kayyakin...

Ƙungiyar Masu Biredi Ta Sanar Da Tsindima Yajin Aikin Gama Gari

Ƙungiyar masu yin burodi da abinci ta Najeriya AMBCN ta fitar da sanarwar fara yajin aiki a fadin kasar...

Za A Cigaba Da Fuskantar Tashin Farashin Kayan Abinci A Najeriya – Rahoton FOA

An yi hasashen samun hauhawar farashin kayan abinci na yau da kullun da aka saba da su, kamar shinkafa,...

NNPC Ta Ƙaryata Raɗe-Raɗin Ƙarin Farashin Mai

Hukumar gudanarwa na kamfanin Mai NNPC ta fito ƙaryata batun cewar farashin mai zai yi tashin Gwauron zsbiy. Sanarwar ta...

Most Read

Latest stories