HomeTagsKano state

Tag: Kano state

Siyawa ‘yan majalisu motocin N2. 7bn ya jawo barkewar cece-kuce a Kano 

Cece-kuce da muhawara mai zafi ta barke a Kano tun bayan da gwamnan Jihar, Abba Kabir Yusuf, ya gwangwaje 'yan majalisar dokoki na jihar Kano da kyautar motocin alfarma na makudan kudin da yawansu ya kai biliyan biyu da miliyan dari bakwai (N2.7bn).

Kano: Abba ya rattaba hannu kan sabuwar dokar ‘gwaji dole’ kafin aure

A wani Sako da Abba ya wallafa a shafinsa na 'X' ya bayyana cewa an yi dokar ne domin rage samun afkuwar matsalolin lafiya da kan iya shafar ma'aurata ko 'ya'yan da zasu haifa.

Barazanar Tsaro Ta Tilasta Likitoci Dakatar Da Ayyukansu A Asibitin Murtala Da Ke Kano

Kungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA ta sanar da matakin janye ayyukanta a asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke...

Zan Jagoranci Kafa Haɗakar Jam’iyyun Adawa Da Za Su Kawo Ƙarshen Mulkin APC – Atiku

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta jagorantar gamayyar jam’iyyun...

Masarautar Kano Ba Za Ta Lamunci Yadda Ake Fataucin Ƙananan Yara Daga Arewacin Najeriya Ba – Sarkin Kano

Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi Allah-wadai da yadda ake yin garkuwa da yara da kuma sayar...

Wani Mutum Ya Rataye Kansa A Garin Kano

An tsinci gawar wani mutum mai suna Saleh Abdullahi dan shekaru 35 a duniya bayan ya rataye kansa a cikin daƙi a unguwar Sharaɗa dake jihar Kano. An...

Kotu ta Ayyana dan Majalisar NNPP a matsayin halattacce tare da korar na APC

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta kori Musa Ilyasu Kwankwaso na jam’iyyar APC tare da ayyana Yusuf Umar...

Hukumar Hisba ta Chafke,tare da Hukunta wasu ‘yan Daudu a Kano

 Hukumar Hisbah ta kama wasu ’yan Daudu su 8,'yan Daudu dai an kama su ne a lokacin da suke tikar rawa a wurin auren wani ubangidan...

Most Read

Latest stories