HomeTagsKaratu

Tag: Karatu

Bayan Wuya : Ɗan Najeriya Ya Zama Gwarzo A Boko,Ya Halarci Firamari 16

Jajircewa Da juriya ya sa Ɗan Najeriya Emmanuel Oluwasayomi Ahmadu ya sami lambar girmamawa biyu a ƙasar Amurka inda a halin yanzu...

Ku Guji Shiga Kannywood – Shawarar Jaruma Hadiza Gabon Ga Ƴan Mata

Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon a shahararren shirin ta da take gayyatar...

Kano: HISBAH ta kama mawaki saboda jan aya ba daidai ba a cikin waka

Jami’an hukumar Hisbah a Jihar Kano sun cafke wani mawaƙi, kuma jarumin TikTok, Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani...

Zamu zakulo tare da kakkabe ma’aikata da aka dauka aiki da takardun bogi – FG

Ministan ilimi, Tahir Mamman, yaci alwashin cewa gwamnatin tarayya zata zakulo tare da kakkabe dukkan wasu ma’aikata da aka dauka aiki da takardun

Karatun Fatiha Ya Jawo Wa Jarumin Tik-Tok G-Fresh Caccaka

A wani faifan bidiyo da ya bayyana a makon da ya gabata an hangi Fitaccen ɗan TikTok G-Fresh Al'amin...

Gwamnatin Jihar Yobe Ta Sanar Da Soke Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu

Gwamnatin Yobe ta sanar da soke lasisin duk makarantu masu zaman kansu da ke jihar, tana mai kiran masu...

Tallafi Ya Kamata A Dinga Baiwa Ɗalibai Ba Bashi Ba – Cewar ASUU

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) reshen Jihar Bauchi, ta bayyana aniyar ta na ƙin amincewa da bashin da gwamnatin tarayya ta ayyana zata baiwa dalibai...

Most Read

Latest stories