HomeTagsMinista

Tag: Minista

Mijin Tsohuwar Minista Dizani Ya Nemi Da Ta Daina Amfani Da Sunansa

Rear Admiral Alison Amaechina Madueke ya nemi kotu da ta hana tsohuwar matarsa, Diezani Alison-Madueke yin amfani da sunansa Alison Madueke saboda yanzu babu aure tsakanin...

Yanzu – Yanzu : Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Amfani Da Mazubin ‘Take Away’

Gwamnatin tarayya ta haramta amfani da robobin 'Take Away' a duk ma’aikatun gwamnati (MDAs).Mazubin wanda ya kasance ana amfani da...

Da Ɗumi-Ɗumi : Gwamnatin Tarayya Ta Gabatar Da N62,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

A yau Juma'a 7 ga watan Yuni 2024 Gwamnatin tarayya ta sabunta kuɗin da ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin...

Tinubu Ya Bawa Ministan Kuɗi Awanni 48 Ya Gabatar Da Sabon Tsarin Ƙarin Albashi 

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya umurci Ministan Kuɗi, Wale Edun, da ya fito da jaddawalin abunda za a buƙata game da sabon...

Duk Ma’aikacin Da Ya Shiga Yajin Aiki Zai Fuskanci Ɗaurin Wata Shida-FG

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗi ma’aikatan da ke shirin shiga yajin aikin sai baba-ta-gani da kungiyoyin kwadago suka ayyana,cewa za su iya...

Hadi Sirika, Ɗiyarsa, Za Su Gurfana Gaban Kotu Bisa Badakalar N2.7bn

Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon kasa, EFCC, za ta gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen sama,...

Zamu zakulo tare da kakkabe ma’aikata da aka dauka aiki da takardun bogi – FG

Ministan ilimi, Tahir Mamman, yaci alwashin cewa gwamnatin tarayya zata zakulo tare da kakkabe dukkan wasu ma’aikata da aka dauka aiki da takardun

Ku Amince Da Ƙarin Kuɗin Wuta Ko Kuma A Ɗauketa Gaba Ɗaya- Ministan wutar lantarki

 Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya yi gargaɗin cewa za a fuskanci katsewar wutar lantarki a kasar nan da...

Most Read

Latest stories