HomeTagsMuhammadu Buhari

Tag: Muhammadu Buhari

Abinda Atiku Da Buhari Suka Tattauna Yayin Ganawarsu A Daura

Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a mahaifarsa, da...

Tallafin Mai: An Bankaɗo Badaƙalar Tiriliyan N3.3 A NNPC Zamanin Mulkin Buhari

Wani binciken kwakwaf da wani kamfanin binciken harkokin kudi na kasa da kasa (KPMG) ya gudanar ya bankado yadda...

Gwamnan Nasarawa, A.A Sule Ya Ziyarci Tsohon Shugaban Najeriya Buhari

Gwamnan jihar Nasarawa Engr. Abdullahi A. Sule ya ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura da ke...

Gwamnatin Buhari Ce Silar Haifar Da Hauhawar Farashi A Najeriya — Gwamnatin Tarayya

Ministan Kuɗi da Gudanar da Tattalin Arziki, Wale Edun, ya ɗora alhakin hauhawar farashin da ake fuskanta a ƙasar...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Sabbin Dabarun Yaƙi Da Ƴan Ta’adda – Shettima

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettina ya bada tabbacin cewa gwamnatin tarayya za ta samar da sabbin dabarun yaki da...

Duk Wahalhalun Da Ƴan Najeriya Su Ke Ciki Buhari Ne Sanadi – Tsohon Sarkin Kano Sanusi

Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya dora alhakin wahalar da ƴan Najeriya ke ciki a kan tsohon shugaban ƙasa...

HOTUNA: Sarkin Daura Ya Ziyarci Buhari

Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ziyara ta musamman a gidansa da ke...

Garba Shehu Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Da Su Rage Buri Akan Gwamnatin Tinubu

Tsohon Mai bai wa Shugaban Najeriya shawara kan yada labarai Malam Garba Shehu, ya buƙaci al’ummar Najeriya da su...

Most Read

Latest stories