HomeTagsNigeria

Tag: Nigeria

Auren Zumunci: Sarakunan Kano Da Bichi Za Su Haɗa Ƴaƴansu Aure

Masarautar Kano da ke Arewacin Najeriya ta bayar da sanarwar daurin auren Yarima Sanusi Aminu Bayero (Halifa) da kuma...

Zargin Cin Hanci Da Rashawa Ya Sanya An Dakatar Da Ganduje Daga Jam’iyyar APC

Jam’iyyar APC a mazabar Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, ta dakatar da shugaban jam’iyyar...

An Samu Ƙaruwar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya

Hukumar ƙididdiga a Najeriya ta ce hauhawar farashi ta kai kashi 33.20 cikin 100 a watan Maris.A shafinta na...

Sharrin Ƙungiyanci A Addinin Musulunci

Wato babban dalilin da ya sa na ke nisantar kungiya kowacce iri a musulunci shine mummunar halayyar da ta...

Hotuna: Kanawa Na Gangamin Dasa Bishiya Miliyan Ɗaya

Kwararowar Hamada da dumamar yanayi na daga manyan batutuwan da yanzu haka suke daukan hankalin gwamnatoci da kuma kungiyoyin...

A Kano Wasu Fusattun Matasa Sun Hana Sallar Juma’a Bisa Zargin Rashin Cancantar Liman

Daurawan matasa a garin jama'ar Kwagwar dake Karamar Hukumar Gezawa a jihar Kano su ka rufe babban Masallacin garin...

Ƴan Sanda Sun Cafke Ɓarayin Transfoma A Birnin Tarayya Abuja

Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama mutum da shida waɗanda take zargi da sata...

Gwamnan Nasarawa, A.A Sule Ya Ziyarci Tsohon Shugaban Najeriya Buhari

Gwamnan jihar Nasarawa Engr. Abdullahi A. Sule ya ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura da ke...

Most Read

Latest stories