HomeTagsNNPP

Tag: NNPP

Kotu Ta Haramtawa EFCC Kama Kwankwaso Da Wasu Mutane 6

Wata babbar kotu a jihar Kano ta bada umarnin takawa hukumar EFCC birki a kan kama Sanata Rabiu Musa...

Kano: Maƙiya sun daukewa Abba hankali a shekarar sa ta farko – Kwankwaso

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi'u Musa Kwankwaso, ya zargi ƴan adawa  da yunƙurin...

EFCC ta fara binciken Kwankwaso kan badakalar N2.5bn

Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta fara binciken yadda jam’iyyar NNPP ta kashe kudin...

Majalisar Kano ta fara gyaran dokar da Ganduje ya canja kafin tube Sarki Sanusi

An fara yin gyara ga dokar masarautun jihar Kano, a karon farko, a shekarar 2019 bayan dangantaka ta yi tsami tsakanin tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da Sanusi Lamido Sanusi, sarkin Kano na 14.

Siyawa ‘yan majalisu motocin N2. 7bn ya jawo barkewar cece-kuce a Kano 

Cece-kuce da muhawara mai zafi ta barke a Kano tun bayan da gwamnan Jihar, Abba Kabir Yusuf, ya gwangwaje 'yan majalisar dokoki na jihar Kano da kyautar motocin alfarma na makudan kudin da yawansu ya kai biliyan biyu da miliyan dari bakwai (N2.7bn).

Siyasar Kano: Jigo A Jam’iyyar APC Ya Yi Wa Abdullahi Abbas Wankin Babban Bargo

Jigo a Jam’iyyar APC reshen jihar Kano, Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye ya zargi shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi...

Auren Siyasa Tsakanin Kwankwasiyya Da Gandujiyya: Wanne Ɓangare ne Zai Ƙirga Riba?

A bisa ƙa'idar APC wadda ba a rubuce take ba, gwamna mai ci shi ne jagora a jiha. Idan...

Ganduje Ya Yi Kira Ga Gwamna Abba Kabiru Yusuf Da Ya Fice Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa APC

Shugaban Jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf da ya bar jam’iyyar NNPP...

Most Read

Latest stories