HomeTagsAtiku Abubakar

Tag: Atiku Abubakar

Abinda Atiku Da Buhari Suka Tattauna Yayin Ganawarsu A Daura

Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a mahaifarsa, da...

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

Ziyarar Amurka: Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan samun matsalar jirgi

Sanarwar data gabata ta bayyana cewa Shettima ya bar Najeriya zuwa kasar Amurka domin halartar wani taron bunkasa kasuwancin kasashen Africa Wanda za a yi a birnin Dallas dake jihar Texas.

Har Yanzu Atiku Yana Cikin Magagin Faɗuwa Zaɓe – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya mayar wa babban mai hamayya da shi na Jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar...

Ƴan Najeriya Na Buƙatar Bayani Kan Bashin Dala Bilyan 3.3 Na Kamfanin NNPC – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin tarayya kan bashin gaggawa na dala biliyan 3.3 na biyan...

Zan Jagoranci Kafa Haɗakar Jam’iyyun Adawa Da Za Su Kawo Ƙarshen Mulkin APC – Atiku

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta jagorantar gamayyar jam’iyyun...

Da dumi-dumi: Kotun koli ta yi fatali da bukatar Atiku kan sake bayyana shedar jabu akan Tinubu

 A yau Alhamis ne rahotanni suka bayyana cewar kotun Koli ta yi watsi da bukatar dan takarar Shugaban kasa...

The North and Muslim-Muslim Presidential Candidacy

Adamu Muhammad Hamid PhDThere’s no denying the fact that religion played a significant filter in the public opinion process...

Most Read

Latest stories