HomeTagsAure

Tag: Aure

Kano: Abba ya rattaba hannu kan sabuwar dokar ‘gwaji dole’ kafin aure

A wani Sako da Abba ya wallafa a shafinsa na 'X' ya bayyana cewa an yi dokar ne domin rage samun afkuwar matsalolin lafiya da kan iya shafar ma'aurata ko 'ya'yan da zasu haifa.

Muhimman Sirrika Da Ke Ƙarawa Aure Ƙarko

Aure wani Babban lamari ne da ke faruwa tsakanin mace da Namiji ,a inda waliyyai za su ayyana sannan...

Mafi Yawan Tambayar Da Mata Ke Yi Wa Miji A Zamantakewar Aure Shi ne “Me Za A Dafa”

A zamantakewar Aure lokuta da dama akwai halayyar ko furuci da za a iya cewa sun zama sabo a...

Na Janye Batun Cewa Ba Zan Sake Aure Ba-Cewar Adam Zango

Jarumin Kannywood Adam Zango a wata hira da BBC ta yi da shi a shirin maganar ya bayyana cewa  maganar...

Matashi Ya Datse Hannun Budurwa Saboda Ta Ƙi Amincewa Soyayyarsa

A ranar 6 ga Janairu, 2024 a ƙauyen Kagbé, da ke cikin Ngalo Canton na lardin Barh Sara, wani...

Rikici:Gaskiyar Abinda Ya Faru game da Rabuwar Ahmad Da Safera

Kafafen yaɗa Labara ya ɗauki dumi game da labarin Ahmad da Safera,ko ina ya ɗauki ɗumi.Ahmad da Safera dai...

Dalilan Da Suka Sa Ake Ganin Auren Bazawara Ya Fi Na Budurwa

Mafi yawan samari ba su son auren bazawara, amma masana sun yi nuni da cewa, akwai fa'idoji da dama a cikin aurenta

‘Yadda Mijina Ya Yanke Gashin Kai Na Dan Na Nemi Saki-Wata Mata Ta Bayyana

Wata mata mai suna Mariam Olatunji wacce ke Centre-Igboro, Ilorin, jihar Kwara ta kai karar mijinta AbdulRazaq Jamiu kotu kan rashin soyayya . Maryam ta shaida wa...

Most Read

Latest stories