HomeTagsBauchi

Tag: Bauchi

An Yi Bikin Buɗe Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi

Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima a jiya Asabar ya ƙaddamar da buɗe sabon gidan Gwamnatin Jihar Bauchi wanda Gwamna Bala Muhammad ya gina a ƙoƙarin...

Ana nuna mana wariya – Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun zayyana matsalolinsu

Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun bayyana takaicinsu bisa abinda suka kira 'wariya' da gwamnatin tarayya ke nuna musu a rabon manyan aiyuka a tsakanin sassan kasar nan.

Sakamakon JAMB 2024: ‘Yar Jihar Bauchi ta yi bajinta

Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar UTME ta fitar da sakamakon shekarar 2024. Wata daliba daga Jihar Bauchi ta samu maki 348 daga cikin mafi yawan maki 400 da mutum zai iya samu.

Gwamnatin Bauchi Ta Wanke Kanta Game Da Riftawar Gini Akan Wasu Ɗalibai

Azuzuwan ginin laka da ake raɗe-raɗin ya Rufta da ɗalibai ba gaskiya bane wanda ake ƙaryar cewa lamarin ya...

Ƴan Sanda A Bauchi Sun Kama Wani Mai Sayar Da Yalo Bisa Zargin Yiwa Ƙarami Yaro Fyaɗe

Jami'an ƴan sandan jihar Bauchi da ke aiki ƙarƙashin rundunar maido da zaman lafiya sun kama matashi mai shekara...

Ƴan Sanda A Jihar Bauchi Sun Kama Mutumin Da Ya Daɓawa Ɗanuwansa Wuƙa 

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama Isyaku Babale mai shekaru 30 wanda ke unguwar Dawaki da ke cikin birnin Bauchi bisa zarginsa...

WIKKIDATA: Yadda Ƙananan Hukumomi Su Ka Karɓi Sama Da ₦Biliyan 270

Bincike ya nuna cewa jihar Kano ta samu Naira biliyan 29.8 sai jihar Katsina wadda ta samu Naira biliyan 22.1.Mafi ƙarancin kudin da ake samu na jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, inda jihar Gombe ce ta samu adadin Naira biliyan 8 a watanni biyun farko na shekarar 2024.

Yanzu-Yanzu:Mutum Huɗu Sun Rasa Ransu A Tirmitsitsin Karɓar Zakka A Bauchi

Akalla mutane hudu ne suka rasa rayukansu a wani turmutsitsi a ƙoƙarin su na karɓar Zakka da ɗan kasuwa AYM Shafa ya bayar a rabawa...

Most Read

Latest stories