HomeTagsEFCC

Tag: EFCC

EFCC ta haramtawa ofisoshin jakadanci hada-hada da Dalar Amurka

Wasikar, mai dauke da sa hannun shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ta bayyana cewa aiwatar da wannan sabon tsari zai farfado da darajar Naira tare da daga darajarta.

‘Ku kama shi’: Kotu tayi watsi da bukatar Yahaya Bello

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta neman kotu ta hana hukumar EFCC kama shi.

‘Annabawa ma sun je’: Hadi Sirika ya rarrashi ‘Yarsa a zauren kotu

Babbar kotun Abuja ta amince da bayar da belin Sirika tare da sauran wadanda aka gurfanar tare da shi akan N100m kowanne mutum tare da mutum biyu da zasu tsayawa kowa.

Hadi Sirika, Ɗiyarsa, Za Su Gurfana Gaban Kotu Bisa Badakalar N2.7bn

Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon kasa, EFCC, za ta gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen sama,...

Badakalar N2.7b: EFCC zata gurfanar da tsohon minista Hadi Sirika tare da diyarsa

A cewar EFCC, za a gurfanar da Sirika, minista a gwamnatin tsohon shugaba Buhari, a gaban Mai shari'a, Sylvanus Oriji, na babbar kotu dake unguwar Maitama a Abuja.

EFCC:Ma’aikacin Kotu Ya Shiga Tasku Bayan Sama Da Faɗi Da Naira Miliyan 3.8

EFCC ta Yi Nasarar cafke wani ma'aikacin kotu sakamakon zargin sa da ake yi da laifin yashe kuɗin wani marigayi ta hanyar...

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Jami’an EFCC Na Bogi A Jihar Nasarawa

Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wasu jabun jami’an EFCC su uku da laifin sace wani ɗalibi da kuma fashi da...

Ko Yahya Bello Ya Gurfana Gaban Kuliya Ko In Ajiye Aiki-Shugaban EFCC

Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati, EFCC, Ola Olukoyede, ya sha alwashin bin diddigin almundahanar Naira...

Most Read

Latest stories