HomeTagsTsaro

Tag: Tsaro

Sansanin Sojin Amurka da Faransa: Dattijan arewa sun gargadi Tinubu

Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso sun kori sojojin kasashen Amurka da Faransa daga kasashensu tare da maye gurbinsu da rundunar sojoji ta 'Wagner' na kasar Rasha

Babu Takamaimen Lokacin Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro -Dikko Radda

Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Radda kuma shugaban Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yamma a wani zantawa da aka yi da shi...

Sheikh Ahmad Gumi Zai Gurfana Gaban Hukumomin Tsaro – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa hukumomin tsaron kasar sun gayyaci fitaccen malamin addinin Islama nan da ke zaune a...

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙwato Dubban Makamai Da Alburusai Daga Hannun Ɓata-gari

Cibiyar Kula da yaɗuwar ƙananan makamai ta ƙasa ta ƙwato makamai 20,000 da alburusai 60,000 daga hannun masu safarar...

Ku Nemi Makami Ku Kare Kan Ku-Dikko Raɗɗa

Gwamna Dikko Raɗɗa na jihar Katsina ya shaida wa mazauna jihar da kar su yi ƙasa a gwiwa wurin ɗaukar matakin...

Ƴan Bindiga Sun Shiga Wani Gida Tare Da Yin Awon Gaba Da Wasu Ƴan Mata A Abuja

Wasu yan bindiga su shida, a ranar Lahadin da ta gabata, sun ɓalla kofar wani gida a unguwar Guita,...

Bom Ya Tashi A Tsakanin Wasu ‘Almajirai’ A Jihar Kaduna

Wani bom da ya fashe a ƙauyen Kidandan da ke yankin ƙaramar hukumar Giwa a jihar Kaduna ya yi...

Wike Ya Kira Taron Gaggawa Kan Taɓarɓarewar Tsaro A Abuja

Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya kira taron gaggawa sakamakon taɓarɓrewar tsaro a babban birnin kasar. ƴan bindiga na kutsawa...

Most Read

Latest stories