Bazawara dai ita ce matar auren da suka rabu da mijinta sandin mutuwa ko kuma rabuwa.
Budurwa kuma ita ce wacce ba ta taba yin aure ba.
Mafi yawan samari ba su son auren bazawara, amma masana sun yi nuni da cewa, akwai fa’idoji da dama a cikin aurenta.
Ga dalilan masana kamar haka;
1. Za ka samu ladan sunna idan ka yi, domin ka yi koyi da Fyayyen Halitta SAW.
2. Auren macen da ta fi ka shekaru, akwai yiyuwar samun ingantacciyar rayuwar aure matukar akwai soyayya.
3. Hakika bazawara ta fi budurwa sanin makaman aiki a zamantakewar aure musamman ma idan ta samu saurayi wato wanda ta girma.
- Shugaban Ƙasar Iran Raisi Ya Rasu A Wani Hatsarin Jirgi
- An Yi Bikin Buɗe Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi
- Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su
- Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa
- Ana nuna mana wariya – Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun zayyana matsalolinsu
4. Bazawara tana hakurin zamantakewa fiye da budurwa domin ita budurwa ta kware wajen yaudara.
5. Bazawara ko wadda ta fi ka shekaru ta san halayen iyayen miji da yadda ake zama da su sabanin budurwa.
Shiga WhatsApp Channel ɗin mu don samu labarai 👇https://whatsapp.com/channel/0029Va4UqoPHrDZlMmAnVE3N
Daga Hajiya Mariya Azare