HomeArewa Maso Tsakiya

Arewa Maso Tsakiya

Jos: An kama wani matashi daure da jigidar bama-bamai a harabar banki

Najeriya ta shafe shekaru 20 tana fama da aiyukan ta'addanci da suka hada da satar mutane domin neman kudin fansa, tayar da bama-bamai a wuraren taron jama'a da sauransu.

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

‘Ku kama shi’: Kotu tayi watsi da bukatar Yahaya Bello

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta neman kotu ta hana hukumar EFCC kama shi.

Sansanin Sojin Amurka da Faransa: Dattijan arewa sun gargadi Tinubu

Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso sun kori sojojin kasashen Amurka da Faransa daga kasashensu tare da maye gurbinsu da rundunar sojoji ta 'Wagner' na kasar Rasha

WIKKIDATA: Yadda Ƙananan Hukumomi Su Ka Karɓi Sama Da ₦Biliyan 270

Bincike ya nuna cewa jihar Kano ta samu Naira biliyan 29.8 sai jihar Katsina wadda ta samu Naira biliyan 22.1.Mafi ƙarancin kudin da ake samu na jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, inda jihar Gombe ce ta samu adadin Naira biliyan 8 a watanni biyun farko na shekarar 2024.

Gwamnatin Binuwai Ta Ba Wa Makiyaya Wa’addin Ficewa Daga Faɗin Jihar

Gwamnatin jihar Binuwai ta umarci makiyayan da ta ce sun shigo jihar suna kiwon dabbobinsu a fili su gaggauta...

Ƴan Sanda A Abuja Sun Kama Riƙaƙƙun Ƴan Bindiga Tare Da Ƙwato Kuɗin Fansa

Runduanr ’Yan Sanda Naira ta kama su ne da kufin fansa Naira miliyan tara a hannunsu da kuma makamai...

An Tsamo Gawarwaki, Wasu Da Dama Sun Ɓata Sakamakon Hatsarin Kwale-kwale A Neja

Aƙalla mutane takwas aka tabbatar sun mutu inda wasu da dama suka ɓace bayan da wani jirgin ruwan kwale-kwale...

Most Read

Latest stories