HomeTagsHealth

Tag: Health

A Karon Farko An Yiwa Wani Mutum Dashen Ƙodar Alade

Likitoci a birnin Boston na jihar Massachusetts da ke Amurka sun ce sun yi nasarar aikin dashen kodar alade...

Yau Take Ranar Yaƙi Da Ciwon Daji Ta Duniya

Ranar 4 ga watan fabrairun kowace shekara rana ce da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ware a matsayin...

Lafiya Uwar Jiki: Amfanin Kanumfari Ga Lafiyar Dan Adam

Kanunfari fitaccen sinadari ne da galibin mutane ke amfani da shi wajen girki da sha da kuma wasu abubuwan...

Me yasa halittar Mata ke sauyawa bayan aure?

Wannan lamari ba baƙo ba ne ga dukkan al'ummar ƙasar Hausa. In muka duba za mu ga cewa da yawa daga cikin matan Nijeriya musammam yankin Arewa da zarar mace tayi aure ba jimawa sai kaga halittar jikinta ya fara sauyawa ta yi ƙiba ta murmure duk tayani muni sun ɓace.

Hanyoyin Kare Kai Daga Matsalolin Hanta (Liver Problems)

A gujewa mu'amala na kusanci wanda ba aure tsakani (jima'i, sunbata da rungume rungume). Yin jima'i da mai ɗauke da ciwon kumburin hanta na iya sa mutum ya kamu dashi, kun ga yi da wacce ko wanda ke da abokan mu'amala da ba aure tsakani na iya ɗauka a saukake.

Manyan illolin Sanya Matsatstsen Ɗan Kamfai Ga Maza

sanya matsatstsen ɗan kamfai zai ɗaga jakar ƴaƴan maraina tare da ɗanfare ta ko takure ta da jiki. Hakan kuma zai sa yanayin ɗumin ƴaƴan maraina ya ƙaru kuma ya saje da na jiki.

Babban Haɗarin Da Ke Tattare Da Jijjiga Yara?

Yara sun fi fuskantar wannan ƙalubale ne musamman yayin da suke hannun masu raino ko kuma iyayensu maza.Jijjiga yara na da gagarumar illa ga ƙwaƙwalwa, wani lokacin ma na iya sanadiya mutuwar yaro.Kamar yadda aka sani, wuya ne ke ɗauke da kai, kuma tsaiwa ko daidaituwar kai ya dogara ne ga ƙwarin tsokokin wuya.

Most Read

Latest stories