Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Bada Tallafin Ilimin Fasahar Zamani Ga Matasa

Gwamnatin tarayya za ta fara shirin bada tallafi akan fasahar zamani ga matasan Najeriya.

Gwamnatin ta bayyana cewa ta kirkiri shirin ne ga duk masu sha’awar ilimin fasaha (Tech ko Soft skill).

Shirin zai tabo bangarori da dama irin su: Software Development, UI/UX Design, Data Analysis & visualization, quality assurance, Data Science, animation, AI/machine learning, cybersecurity, Game Development, Cloud Computing, Dev ops.

Kuma shirin zai dauki tsawon watanni uku ana gudanarwa, tare da ba da kyautuyuka irin su kwamfuta da kuma sauran tagomashi.

Ga masu bukatar samun wannan tallafi suna iya bin diddigi ta wannan hanyar da ke kasa

https://3mtt.nitda.gov.ng/

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories